True Crime Naija (Hausa Edition)

True Crime Naija (Hausa Edition)

Podcast door Triple-E Media

Tijdelijke aanbieding

3 maanden voor € 1,00

Daarna € 9,99 / maandElk moment opzegbaar.

Begin hier
Phone screen with podimo app open surrounded by emojis

Meer dan 1 miljoen luisteraars

Je zult van Podimo houden en je bent niet de enige

Rated 4.7 in the App Store

Over True Crime Naija (Hausa Edition)

Barkanku yan Najeriya! Lokaci ya yi da zamu ɗauki nauyin tsare rayukan mu da kanmu. Ku saurare mu a yayin da za mu kawo muku labarai na iren-iren laifukan da su ke faruwa a kasar Nigeriya. Mu na fatan za ku ankara, kuma ku samu masaniya da faɗakarwa a kowanne labarin. Domin tsaro yana farawa ne daga ankararwa. Mu kasance cikin ankara da aminci, Mu kasance cikin tsaro, a kowanne lokaci.

Alle afleveringen

10 afleveringen
episode Kisan gilla a birnin Fatakwal. artwork
Kisan gilla a birnin Fatakwal.

Masu sauraro, da ma Hausawa kan ce laifin dadi... karewa. A yau za mu kawo muku labarin mu na karshe a wannan zangon na True Crime Naija. A wannan makon za mu kawo muku labarin yadda jerin kashe-kashe a wani birni ya jefa mutanen garin cikin rudani da halin kaka-na-ka-yi. Kamar yadda kuka sani kamfanin Triple E Media Productions, murucin kan dutse ne, ba mu fito ba sai da muka shirya. Don haka ku ci gaba da kasancewa tare da mu, domin muna nan muna shirye-shiryen dawo muku da daddadan shirin naku a zango na biyu. ——————————————— Rabia Hadejia, Nasir S. Gwangwazo, Anthonieta Kalunta, Dee Tabakaji da Sam Tabakaji ne su ka shirya wannan shirin. Ɗaukar nauyi: Rahmat Muhammad Godiya ta musanman ga Mala Iwa Gbado Ikaleku Haƙƙin mallaka (c) 2021 Triple-E Media Productions. ——————————————— ▶︎Ku biyo mu a shafukan mu na @234.Audio a Instagram da @234Audio a facebook da Twitter. ▶︎Ku biyo mu a shafin mu na 234Audio a YouTube. —————————————— Idan ku na da muradin daukar nauyin wannan shirin, ku tuntuɓe mu a WhatsApp a +234 818 230 1234 ko kuma ku aika mana sako ta e-mail din mu a info@234audio.com. --- This episode is sponsored by · Anchor: The easiest way to make a podcast. https://anchor.fm/app [https://anchor.fm/app]

10 nov 2021 - 38 min
episode Bella. artwork
Bella.

Barkanku da kasancewa tare da mu a labarinmu na 12 na shirin True Crime Naija. A yau, za mu kawo muku labarin wata jarumar mahaifiya da ‘yar ta wacce aka keta wa haddi a makaranta. Wannan labarin yana dauke da wasu kalamai da suka shafi baligai kawai. Sai a yi hattara. ——————————————— Rabia Hadejia, Nasir S. Gwangwazo, Anthonieta Kalunta, Dee Tabakaji da Sam Tabakaji ne su ka shirya wannan shirin. Ɗaukar nauyi: Rahmat Muhammad Godiya ta musanman ga Mala Iwa Gbado Ikaleku Haƙƙin mallaka (c) 2021 Triple-E Media Productions. ——————————————— ▶︎Ku biyo mu a shafukan mu na @234.Audio a Instagram da @234Audio a facebook da Twitter. ▶︎Ku biyo mu a shafin mu na 234Audio a YouTube. —————————————— Idan ku na da muradin daukar nauyin wannan shirin, ku tuntuɓe mu a WhatsApp a +234 818 230 1234 ko kuma ku aika mana sako ta e-mail din mu a info@234audio.com. --- This episode is sponsored by · Anchor: The easiest way to make a podcast. https://anchor.fm/app [https://anchor.fm/app]

28 okt 2021 - 30 min
episode Auwalu I. artwork
Auwalu I.

Barkanku da kasancewa tare da mu a labarinmu na 10 na shirin True Crime Naija A yau, za mu kawo muku labarin wani jarumin wasan hausa wanda ya rasa ransa a hannun budurwarsa...sannan kuma ta tsere daga gidan yari. ——————————————— Rabia Hadejia, Nasir S. Gwangwazo, Rahmat Muhammad, DD Tabakaji da Sam Tabakaji ne su ka shirya wannan shirin. Ɗaukar nauyi: Rahmat Muhammad Godiya ta musanman ga Mala Iwa Gbado Ikaleku Haƙƙin mallaka (c) 2021 Triple-E Media Productions. ——————————————— ▶︎Ku biyo mu a shafukan mu na @234.Audio a Instagram da @234Audio a facebook da Twitter. ▶︎Ku biyo mu a shafin mu na 234Audio a YouTube. —————————————— Idan ku na da muradin daukar nauyin wannan shirin, ku tuntuɓe mu a WhatsApp a +234 818 230 1234 ko kuma ku aika mana sako ta e-mail din mu a info@234audio.com. --- This episode is sponsored by · Anchor: The easiest way to make a podcast. https://anchor.fm/app [https://anchor.fm/app]

13 okt 2021 - 34 min
episode Favour O. artwork
Favour O.

Barkanku da kasancewa tare da mu a labarinmu na 9 na shirin True Crime Naija A yau, za mu kawo muku labarin wata matashiyar budurwa da ta bace akan hanyarta ta kai ziyarar zumunci. ——————————————— Rabia Hadejia, Nasir S. Gwangwazo, Dee Danjuma Tabakaji da Sam Tabakaji ne su ka shirya wannan shirin. Ɗaukar nauyi: Rahmat Muhammad Godiya ta musanman ga Mala Iwa Gbado Ikaleku Haƙƙin mallaka (c) 2021 Triple-E Media Productions. ——————————————— ▶︎Ku biyo mu a shafukan mu na @234.Audio a Instagram da @234Audio a facebook da Twitter. ▶︎Ku biyo mu a shafin mu na 234Audio a YouTube. —————————————— Idan ku na da muradin daukar nauyin wannan shirin, ku tuntuɓe mu a WhatsApp a +234 818 230 1234 ko kuma ku aika mana sako ta e-mail din mu a info@234audio.com. --- This episode is sponsored by · Anchor: The easiest way to make a podcast. https://anchor.fm/app [https://anchor.fm/app]

06 okt 2021 - 29 min
episode Victor I. artwork
Victor I.

True Crime Naija (Hausa): Zango na 1, Kashi na 8: Victor I. Barkan ku da kasancewa tare da mu a labarin mu na 8 a shirin True Crime Naija A yau, zamu kawo muku labarin wani bawan Allah da ya gamu da ajalinsa ta hanyar kona shi a motarsa da wani fasto ya yi. ——————————————— Rabia Hadejia, Nasir S. Gwangwazo, Dee Danjuma Tabakaji da Sam Tabakaji ne su ka shirya wannan shirin. Ɗaukar nauyi: Rahmat Muhammad Godiya ta musanman ga Mala Iwa Gbado Ikaleku Haƙƙin mallaka (c) 2021 Triple-E Media Productions. ——————————————— ▶︎Ku biyo mu a shafukan mu na @234.Audio a Instagram da @234Audio a facebook da Twitter. ▶︎Ku biyo mu a shafin mu na 234Audio a YouTube. —————————————— Idan ku na da muradin daukar nauyin wannan shirin, ku tuntuɓe mu a WhatsApp a +234 818 230 1234 ko kuma ku aika mana sako ta e-mail din mu a info@234audio.com. --- This episode is sponsored by · Anchor: The easiest way to make a podcast. https://anchor.fm/app [https://anchor.fm/app]

29 sep 2021 - 20 min
Super app. Onthoud waar je bent gebleven en wat je interesses zijn. Heel veel keuze!
Super app. Onthoud waar je bent gebleven en wat je interesses zijn. Heel veel keuze!
Makkelijk in gebruik!
App ziet er mooi uit, navigatie is even wennen maar overzichtelijk.
Phone screen with podimo app open surrounded by emojis

Rated 4.7 in the App Store

Tijdelijke aanbieding

3 maanden voor € 1,00

Daarna € 9,99 / maandElk moment opzegbaar.

Exclusieve podcasts

Advertentievrij

Gratis podcasts

Luisterboeken

20 uur / maand

Begin hier

Alleen bij Podimo

Populaire luisterboeken