Kasuwanci

Kasuwanci - Yadda gobarar kasuwar wayayoyin salalu a Maiduguri ta shafi tattalin arzikin matasa

10 min · 15. nov. 2019
episode Kasuwanci - Yadda gobarar kasuwar wayayoyin salalu a Maiduguri ta shafi tattalin arzikin matasa cover

Beskrivelse

A jahar Borno dake Nigeria an samu iftilian Gobara daya kona kasuwar waya da aka fi sani da kasuwar jagol dake postoffice a tsakiyar Birnin Maiduguri, wannan ya gurgunta tattalin arzikin wanna yanki ganin cewa wanna yankin na fama da matsalar tsaro wadda aka shafe fiye da shekara 10, inda mutane fiye da milyan 2 rikicin Boko Haram ya raba su da matsugunin su. Sai dai gwamnatin jahar ta talafawa waddan nan matasa yan kasuwa da naira milyan 60 domin rage musu asara da sukayi da kuma sama musu wani wuri na musaman.

Kommentarer

0

Vær den første til at kommentere

Tilmeld dig nu og bliv en del af Kasuwanci-fællesskabet!

Kom i gang

1 måned kun 9 kr.

Derefter 99 kr. / måned · Opsig når som helst.

  • Podcasts kun på Podimo
  • 20 lydbogstimer pr. måned
  • Gratis podcasts

Alle episoder

114 episoder