Kasuwanci

Kasuwanci

Podcast by RFI

Shirin yakan diba kasuwancida tattalin arizikin kasashen duniya ya ke ciki. Shirin yakan ji sabbin dubaru da hajojin ci gaban tattalin arzikin na kasa...

Start 7 days free trial

After trial, only 99,00 kr. / month.Cancel anytime.

Start for free

All episodes

114 episodes
episode Kasuwanci - Sojojin Najeriya sun halarci kasuwar Baje-koli a Kano artwork
Kasuwanci - Sojojin Najeriya sun halarci kasuwar Baje-koli a Kano

Shirin kasuwa akai miki dole na wannan mako tare da Ahmad Abba ya yi dubi ne kan hada-hadar baje koli da ta gudana a jihar Kano dake arewacin tarayyar Najeriya, bukin na karo na 40 da ake shiryawa kan janyo hankulan yan kasuwa daga ciki da wajen Najeriya musamman ma makwabtan kasashe.Inda a wannan karo rundunar sojin Najeriya ma ta baje kolinta a kasuwar.

19. dec. 2019 - 9 min
episode Kasuwanci - Halin da ake cikin kan gano man fetur a arewacin Najeriya artwork
Kasuwanci - Halin da ake cikin kan gano man fetur a arewacin Najeriya

Shirin Kasuwa a kai Miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abbab ya yi nazari game da tabbacin gano man fetur da iskar gas a arewacin Najeriya.

11. dec. 2019 - 9 min
episode Kasuwanci - Rikicin yan kasuwa a kasar Ghana artwork
Kasuwanci - Rikicin yan kasuwa a kasar Ghana

Kungiyar Kwadagon Ghana GHUTA ta sanar da shirin ta na gudanar da gagarumin aikin rufe shagunan ‘yan kasashen waje da ke birnin Accra. Lamarain da ya samo asali yau da shekaru kusan 20 a kasar ta Ghana. Abdoulaye Issa da ya ziyarci kasar ta Ghana ya jiyo ta bakin wasu yan kasuwa da wakilan kungiyar ta Ghuta a Ghana.

20. nov. 2019 - 9 min
episode Kasuwanci - Yadda gobarar kasuwar wayayoyin salalu a Maiduguri ta shafi tattalin arzikin matasa artwork
Kasuwanci - Yadda gobarar kasuwar wayayoyin salalu a Maiduguri ta shafi tattalin arzikin matasa

A jahar Borno dake Nigeria an samu iftilian Gobara daya kona kasuwar waya da aka fi sani da kasuwar jagol dake postoffice a tsakiyar Birnin Maiduguri, wannan ya gurgunta tattalin arzikin wanna yanki ganin cewa wanna yankin na fama da matsalar tsaro wadda aka shafe fiye da shekara 10, inda mutane fiye da milyan 2 rikicin Boko Haram ya raba su da matsugunin su. Sai dai gwamnatin jahar ta talafawa waddan nan matasa yan kasuwa da naira milyan 60 domin rage musu asara da sukayi da kuma sama musu wani wuri na musaman.

15. nov. 2019 - 10 min
episode Kasuwanci - Kamfanin mai na  NNPC, yayi shelar gano danyen mai a Alkaleri a Najeriya artwork
Kasuwanci - Kamfanin mai na NNPC, yayi shelar gano danyen mai a Alkaleri a Najeriya

Gwamnatin Najeriya ta sanar da daukar matakai na fadakar da jama’a domin gujewa sayar da filaye a wasu yankunan arewacin kasar, yankunan da ake sa ran soma fitar da mai. a wani mataki da ake ganin watakila zai iya fidda wannan bangare na Najeriya kunya. Ahmad Abba a cikin shirin kasuwa a kai miki dole ya duba alfanun mataki.

06. nov. 2019 - 2 min
En fantastisk app med et enormt stort udvalg af spændende podcasts. Podimo formår virkelig at lave godt indhold, der takler de lidt mere svære emner. At der så også er lydbøger oveni til en billig pris, gør at det er blevet min favorit app.
Rigtig god tjeneste med gode eksklusive podcasts og derudover et kæmpe udvalg af podcasts og lydbøger. Kan varmt anbefales, om ikke andet så udelukkende pga Dårligdommerne, Klovn podcast, Hakkedrengene og Han duo 😁 👍
Podimo er blevet uundværlig! Til lange bilture, hverdagen, rengøringen og i det hele taget, når man trænger til lidt adspredelse.

Available everywhere

Listen to Podimo on your phone, tablet, computer or car!

A universe of audio entertainment

Thousands of audiobooks and exclusive podcasts

No ads

Don't waste time listening to ad breaks when listening to Podimo's content.

Start 7 days free trial

After trial, only 99,00 kr. / month.Cancel anytime.

Exclusive podcasts

Ad free

Non-Podimo podcasts

Audiobooks

20 hours / month

Start for free

Other exclusive shows

Popular audiobooks