Muhallinka Rayuwarka

Muhallinka Rayuwarka

Podcast von RFI

Wayar da kan jama’a da ilmantar da su, game da sha’anin da ya shafi Noma da muhalli da canjin yanayi. Yin bayanai dangane da batun gurbacewar yanay...

Kostenlos testen für 30 Tage

Nach der Testphase nur 4,99 € / Monat.Jederzeit kündbar.

Starte kostenlos

Alle Folgen

98 Folgen
episode Muhallinka Rayuwarka - Haramta cinikin jakuna a Duniya artwork
Muhallinka Rayuwarka - Haramta cinikin jakuna a Duniya

Matsalar kashe jakuna ta zama babbar barazana ga yawan jakuna da ake dasu a Duniya inda masana ke cewa idan ba’a dauki matakin da ya dace ba, ana iya rasa kusan rabi na jakunan nan da shekaru 5. Wannan na zuwa a dai-dai lokacin da Najeriya ke shirin yin doka kan haramta kashe jakuna, yayin da kungiya mai suna Donkey Sanctuary ta kaddamar da rahoto kan hakan a Abuja dake Najeriya.  A cikin shirin Bashir Ibrahim Idris ya duba irin matsalolin da ake fuskanta a wasu yankunan kasashen Afrika.

24. Nov. 2019 - 20 min
episode Muhallinka Rayuwarka - Muhawara dangane da batun rufe kan iyakar Najeriya da wasu kasashe artwork
Muhallinka Rayuwarka - Muhawara dangane da batun rufe kan iyakar Najeriya da wasu kasashe

shirin Muhallinka Rayuwarka yana nazari ne kan al’amuran da suka shafi noma da kiwo, canji da kuma dumamar yanayi da dai sauran batutuwan da suka shafi Muhalli. A yau shirin zai mayar da hankali ne kan cece kucen da ake ci gaba da yi game da matakin da gwamnatin tarayyar Najeriya na rufe iyakokin ta dake kan tudu domin hana shigar da shinkafa cikin kasar daga waje. Cikin shirin zaku ji yadda aka tafka muhawara tsakanin masu rajin kare hakkin jama’a da masana a fannin noman da kungiyar manoman shinkafa da kuma kananan manoman dake a matsayin jigon wannan tsari.

26. Okt. 2019 - 20 min
episode Muhallinka Rayuwarka - Taron koli kan noma a Afrika artwork
Muhallinka Rayuwarka - Taron koli kan noma a Afrika

Shirin rayuwarka muhallinka na wannan makon ya halarci taron koli kan harakar noma a nahiyar Afrika  wanda Najeriya ta karbi bakuncin sa a birnin Abuja. Nura Ado Suleiman  ya samu tattaunawa da masana harakar noma  a cikin shirin.

21. Sept. 2019 - 20 min
episode Muhallinka Rayuwarka - Nijar: An karrama al'ummar Kwangwame saboda yakar Hamada artwork
Muhallinka Rayuwarka - Nijar: An karrama al'ummar Kwangwame saboda yakar Hamada

Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan karo yayi tattaki zuwa Jamhuriyar Nijar, inda mazauna wani kauye da ake kira da Kwangwame dake karamar hukumar Takeita a Jahar Damagaram, suka yi namijin yunkuri don kare Hamada dake barazana ga dajin yankin da suke.

25. Aug. 2019 - 19 min
episode Muhallinka Rayuwarka - Yunkurin samar da hanyoyi don magance matsalar yunwa a Najeriya artwork
Muhallinka Rayuwarka - Yunkurin samar da hanyoyi don magance matsalar yunwa a Najeriya

A cikin shirin rayuwarka muhalinka ,Bashir Ibrahim Idris ya mayar da hankali zuwa rahoto dake nuna cewa nan da yan shekaru mudin ba a dau matakan magance matsalar abinci a Najeriya. A cikin shirin ya samu tattaunawa da masana da masu ruwa da tsaki a Duniyar noma.

27. Apr. 2019 - 20 min
Der neue Look und die “Trailer” sind euch verdammt gut gelungen! Die bisher beste Version eurer App 🎉 Und ich bin schon von Anfang an dabei 😉 Weiter so 👍
Eine wahnsinnig große, vielfältige Auswahl toller Hörbücher, Autobiographien und lustiger Reisegeschichten. Ein absolutes Muss auf der Arbeit und in unserem Urlaub am Strand nicht wegzudenken... für uns eine feine Bereicherung
Spannende Hörspiele und gute Podcasts aus Eigenproduktion, sowie große Auswahl. Die App ist übersichtlich und gut gestaltet. Der Preis ist fair.

Nutze Podimo überall

Höre Podimo auf deinem Smartphone, Tablet, Computer oder im Auto!

Ein ganzes Universum für Unterhaltung für die Ohren

Tausende Hörbücher und exklusive Podcasts

Ohne Werbung

Verschwende keine Zeit mit Werbeunterbrechungen, wenn du bei Podimo hörst

Kostenlos testen für 30 Tage

Nach der Testphase nur 4,99 € / Monat.Jederzeit kündbar.

Exklusive Podcasts

Werbefrei

Nicht-Podimo-Podcasts

Hörbücher

20 Stunden / Monat

Starte kostenlos

Andere exklusive Podcasts

Beliebte Hörbücher